VOA60 Afirka: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Yace Bai Mutu Ba Kuma Babu Wani Mai Kama Da Shi Daga Sudan Da Ya Maye Gurbinsa

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace bai mutu ba kuma babu wani mai kama da shi daga Sudan da ya maye gurbinsa. Ya kuma ce wadanda suka fara yada jita-jitar akan sa jahilai ne marasa addini.