Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: A Kasar Uganda An Kirkiri Wata Manhaja, Saboda Masu Fama Da Cutar AIDS Da Sauran Cututtukan Da Ake Dauka Ta Hanyar Jima’i

VOA60 Afirka: A Kasar Uganda An Kirkiri Wata Manhaja, Saboda Masu Fama Da Cutar AIDS Da Sauran Cututtukan Da Ake Dauka Ta Hanyar Jima’i
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Uganda: An kirkiri wata manhaja, saboda masu fama da cutar AIDS da sauran cututtukan da ake dauka ta hanyar jima’i, su rika samun bayanai kan lafiyarsu. Nabembezi ‘yar shekaru 23 ce ta kirkiri manhajar, wacce ake kira “Ask without Shame” wato ka tambaya ba tare da ka ji kunya ba.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG