VOA60 AFIRKA: Shugaban 'yan sandan Najeriya ya sanar da rusa rundunar 'yan sanda ta SARS bayan zanga-zanga, da wasu labaran

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau, shugaban 'yan sandan Najeriya ya sanar da rusa rundunar 'yan sanda ta musamman mai yaki da 'yan fashi SARS bayan zanga-zangar adawa da rundunar kan zargin cin zarafin jama'a, da wasu sauran labarai.