VOA60 AFIRKA: Wani dan takarar shugaban kasa a Ghana yayi watsi da sakamakon zaben da shugaban kasar ya sake nasara, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattiun labaran Afirka na yau wani dan takarar shugaban kasa a Ghana yayi watsi da sakamakon zaben da shugaban kasar Nana Akufo Addo yayi nasara, da wasu sauran labarai