VOA60 AFIRKA:‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Gungun Masu Zanga Zanga A Babban Birnin Nairobi

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan sanda sun tarwatsa gungun masu zanga zanga a babban birnin Nairobi, wadanda ke rike da hotunan Shugaba Uhuru Kenyatta, suna cewa “ku dubi fuskar almundahana”