VOA60 AFIRKA: Wata Mata 'Yar Colombia Da Aka Sace a Mali Ta Fito A Bidiyon Masu Ikirarin Jihadi

Your browser doesn’t support HTML5

Wata mata ‘yar darikar katholika wace ta sadaukar da rai domin coci, ‘yar kasar Columbia daka sace a akudancin Mali kusan shekara daya yanzu, ta fito cikin fefen vidiyon masu ikirarin jihadi, tana kiran da Papa Roma ya saka baki a sako ta.