VOA60 DUNIYA: A Afghanistan, wani bam ya ruguza wani ginin asibiti da ke kusa da sansanin sojojin saman Amurka da ke Bagram

Your browser doesn’t support HTML5

A Afghanistan, wani bam ya ruguza wani ginin asibiti da ba a kammala ba da ke kusa da sansanin sojojin saman Amurka da ke Bagram, arewacin Kabul babban birnin kasar. A kalla ‘yan kasar shida ne suka raunata.