VOA60 DUNIYA: A Amurka yan jam'iyyar Demokrat sun yi wani tataki domin tsige tsohon shugaba Donald Trump a majalisar dattijai

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka masu shigar da kara na jam'iyyar Demokrat sun yi wani tataki a ginin majalisar dokoki na Capitol domin gabatar da tuhumar tsige tsohon shugaba Donald Trump a majalisar dattijai.