VOA60 DUNIYA: A Australiya, Jihar Victoria Ta Bada Rahoton Sabbin Alkaluman Kamuwar Cutar Coronavirus 288 a Wuni Daya Yau Jumma’a

Your browser doesn’t support HTML5

A Australiya, Jihar Victoria ta bada rahoton sabbin alkaluman kamuwar cutar coronavirus 288 a wuni daya yau Jumma’a. An gudanar da gwajin cutar da dama da ya zarta dubu talatin da bakwai da dari biyar.