VOA60 DUNIYA: A Bolivia, Luis Arce mai ra’ayin gurguzu ya kama hanyar lashe zaben shugabancin kasar, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A Bolivia, Luis Arce mai ra’ayin gurguzu ya kama hanyar lashe zaben shugabancin kasar ba tare da anje zagaye na biyu ba. Kawo yanzu ya samu fiye da kashi 52 na kuri’un da aka kada, da wasu sauran labarai.