VOA60 DUNIYA: A Burtaniya mutane sun wayi gari da dokar kulle karo na biyu har zuwa 2 ga watan Disamba, da wasu sauran labari

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Burtaniya mutane sun wayi gari da dokar kulle karo na biyu har zuwa 2 ga watan Disamba, da wasu sauran labari.