VOA60 DUNIYA: A Fadar Vatican, Papa Roma Francis Yayi Jawabi Akan Zanga Zangar Dake Faruwa A Amurka Yayi Allah Wadai Da Nuna Wariyar Launi

Your browser doesn’t support HTML5

A fadar Vatican, Papa Roma Francis yayi jawabi ga mabiya addini a Amurka yau Laraba, inda yayi Allah wadai da nuna wariyar launi kana ya yi kira a kawo karshen tashin hankali a kasar