Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Babban Jami’in Diflomasiyyar Turai, Josep Borrell Ya Ce Nahiyar Turai Ta "Girgiza Matuka" Game Da Kisan George Floyd A Amurka

VOA60 DUNIYA: Babban Jami’in Diflomasiyyar Turai, Josep Borrell Ya Ce Nahiyar Turai Ta "Girgiza Matuka" Game Da Kisan George Floyd A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Babban jami’in diflomasiyyar Turai, Josep Borrell ya ce nahiyar Turai ta "girgiza matuka" game da kisan bakar fata George Floyd a Amurka, sannan ya yi Allah wadai da "amfani da iko ba bisa ka’ida ba."

XS
SM
MD
LG