VOA60 DUNIYA: A Faransa A Yau Alhamis Ne Wata Kotu Ta Kama Wani Babban Jigon Cocin Katolika Cardinal Philippe Barbarin

Your browser doesn’t support HTML5

Faransa: A yau Alhamis ne wata kotu ta kama wani babban jigon cochin Katolika Cardinal Philippe Barbarin da laifin kin bayyana zargin gallazawa ta jima’i da akayi wa wani Fada na cocin Katolika.