VOA60 DUNIYA: A Indonesia an kashe wasu magoya bayan wani malami mai tsastauran ra'ayi su shida, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattiun labaran duniya na yau a Indonesia an kashe wasu magoya bayan wani malami mai tsastauran ra'ayi su shida a arangama da ‘yan sanda, da wasu sauran labarai.