VOA60 DUNIYA: A Iraki duban dalibai ne su kayi tattaki domin nuna goyon bayansu ga shahararren malamin adinnin islama Moqtada -al- Sadr

Your browser doesn’t support HTML5

A Iraki duban dalibai ne su kayi tattaki a birane dabam dabam na Bagdada da kuma Basara domin nuna goyon bayansu ga shahararren malamin adinnin islama Moqtada al Sadr.