Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Tsohon shugaban Kenya da ya fi dadewa akan karagar mulki, Daniel Arap Moi, ya rasu a yau Talata yana mai shekara 94

VOA60 AFIRKA: Tsohon shugaban Kenya da ya fi dadewa akan karagar mulki, Daniel Arap Moi, ya rasu a yau Talata yana mai shekara 94
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Tsohon shugaban Kenya da ya fi dadewa akan karagar mulki, Daniel Arap Moi, ya rasu a yau Talata yana mai shekara 94. Magoya bayansa na kallonsa a matsayin mutumin kirki, amma wasu na mai kallon mai mulkin kama karya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG