VOA60 DUNIYA: A Iran, akalla mutum 40 suka rasa rayukansu kana wasu 200 suka jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

A Iran, akalla mutum 40 suka rasa rayukansu kana wasu 200 suka jikkata, bayan wata turereniya da ta auku a lokacin jana’izar Qassem Soleimani, a cewar kafar talbijin din kasar.