VOA60 Duniya: A Iran Babban Shugaban Addini Na Kasar, Ayatollah Ali Khamenei, Ya Fada Jiya Talata Cewa Ba Za Su Yi Yaki Da Amurka Ba

Your browser doesn’t support HTML5

A Iran kuma Babban shugaban addini na kasar, Ayatollah Ali Khamenei, ya fada jiya Talata cewa ba za su yi yaki da Amurka ba, duk da tada jijiyar wuya da ake yi, amma ya maimaita cewa Iran ba za ta sake tattaunawa da Amurka ba kan yarjejeniyar Nukiliya ta 2015.