VOA60 DUNIYA: A Italiya, akalla bakin haure uku ne suka rasa rayukansu bayan da jirgin ruwan da suke ciki ya kama da wuta a tekun Ionian

Your browser doesn’t support HTML5

A Italiya, akalla bakin haure uku ne suka rasa rayukansu yayin da aka nemi guda daya da aka rasa bayan da jirgin ruwan da suke ciki ya kama da wuta a tekun Ionian, kusa da gabar tekun Italia ranar Lahadi.