Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: An soma babban taron jamiyyar Republican na kasa a Charlotte dake Arewancin Carolina

VOA60 DUNIYA: An soma babban taron jamiyyar Republican na kasa a Charlotte dake Arewancin Carolina
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

An soma babban taron jamiyyar Republican na kasa a Charlotte dake Arewancin Carolina. Duk da cewa ba a samu dubban mutane da suka halarci taron kamar yadda aka zata ba, wakilai ‘yan kadan za su kada kuri'u a wurin don sake amincewa da Donald Trump.

XS
SM
MD
LG