VOA60 Duniya: A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, Dan Takarar Shugaban Kasa A Bangaren ‘Yan Adawa Martin Fayulu Ya Ce An Tafka Magudi A Zaben

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, dan takarar shugaban kasa a bangaren ‘yan adawa Martin Fayulu ya ce an tafka magudi a zaben da ya bai wa Felix Tshisekedi nasara, wanda shi ma daga bangaren ‘yan adawa ya fito.