VOA60 DUNIYA: A Kabul karar fashe-fashen rokoki ya tarwatsa bukukuwan rantsar da shugaban kasa biyu a lokaci daya

Your browser doesn’t support HTML5

Afghanistan: Karar fashe-fashen rokoki ya tarwatsa bukukuwan rantsar da shugaban kasa biyu a lokaci daya, Ashraf Ghani da Abdullah Abdullah yau Litinin a Kabul. Kowanne daga cikin su biyun masu adawa da juna ya ƙi amincewa da rantsar da dayan.