VOA60 DUNIYA: A kasar Australia tsohon dan wasan zuri-ruga, Rowan Baxter ya kashe kansa bayanda ya kashe matarsa da yayansa uku

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Australia inda tsohon da wasan zuri-ruga, Rowan Baxter ya kashe kansa a garin Brisbane bayanda ya kashe matarsa da yayansa uku ta hanyar yayyafawa motarsu fetur, ya cinna mu su wuta.