Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Rasha da Turkiyya sun kuduri aniyar kulla yarjejeniyar sassauta zaman fargaban da ake yi a lardin Idlib

VOA60 DUNIYA: Rasha da Turkiyya sun kuduri aniyar kulla yarjejeniyar sassauta zaman fargaban da ake yi a lardin Idlib
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Rasha da Turkiyya sun kuduri aniyar kulla yarjejeniyar sassauta zaman fargaban da ake yi a lardin Idlib dake Syria amma sun gaza cimma yarjejeniyar a ganawar da suka yi a birnin Moscow.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG