VOA60 DUNIYA: A Kasar Finland jam'iyyar SDP ta zabi Sanna Marin mai shekaru 34 da haihuwa a matsayin Firamistar kasar a jiya Lahadi

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Finland, jam'iyyar SDP ta zabi Sanna Marin mai shekaru 34 da haihuwa wadda Ministar zirgazirga ce, a matsayin Firamistar kasar a jiya Lahadi.