VOA60 Duniya:A Malawi Masu Fama Da Cutar Zabiya Sun Bukaci Akara Karfafa Matakan Karesu Daga Kisan Kare Dangi

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Malawi shugaban jam’iyya mutanen dake fama da cutar zabiya dake kasar sun bukaci akara karfafa matakan karesu daga kisan kare dangi, kafin babban zabe a wata mai zuwa.