VOA60 DUNIYA: A Najeriya an dakatar da shari'ar wasu maza su 47 da ake tuhuma karkashin dokar haramta luwadi

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya an dakatar da shari’a a wata kotu karo na uku, a fara shari'ar wasu maza 47 da ake tuhuma karkarshin dokar haramta luwadi sabili da rashin zuwan shaidun masu kara a kotu.Wanan shar'ar ta zamo zakaran gwajin dafi a dokar haramta liwadi da aka ayanna a shekarar 2014.