VOA60 DUNIYA: A Najeriya yara fiye da 300 da 'yan Boko Haram suka sace a makarantarsu an sako su, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Najeriya yara fiye da 300 da 'yan Boko Haram suka sace a makarantarsu an sako su, da wasu sauran labarai.