VOA60 Duniya: A Turkiya Wani Jirgin Kasa Mai Gudu Sosai Ya Yi Karoda Wani Jirgin Yau Alhamis Kusa Da Babban Birnin Ankara

Your browser doesn’t support HTML5

Turkiya: wani jirgin kasa mai gudu sosai yayi karoda wani jirgin yau Alhamis kusa da babban birnin Ankara, akallah mutane tara suka mutu, 40 kuma sun Jikkata.