VOA60 DUNIYA:A Turkiyya, Tubabben Magajin Garin Istanbul, Ekrem Imamoglu, Ya Sake Kaddamar Da Yakin Neman Zabensa

Your browser doesn’t support HTML5

A Turkiyya kuma tubabben magajin garin Istanbul, Ekrem Imamoglu, ya sake kaddamar da yakin neman zabensa bayan da aka soke nasarar da ya yi tun a farkon watan Mayu.