VOA60 DUNIYA: A Yau Juma’a Jirgin Saman Kasar Pakistan Ya Fadi A Rukunin Gidaje A Birnin Karachi

Your browser doesn’t support HTML5

A yau Juma’a jirgin saman Kasar Pakistan ya fadi a rukunin gidaje a birnin Karaci dauke da fasinjoji 100 da hukumomi suka ce ana zaton dayawa sun mutu.