Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka Wasu 'Yan Sama Jannati Sun Sauka a Cibiyar NASA Dake Jihar Florida

VOA60 DUNIYA: A Amurka Wasu 'Yan Sama Jannati Sun Sauka a Cibiyar NASA Dake Jihar Florida
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka wasu 'yan sama jannati sun sauka a cibiyar NASA dake jihar Florida, bayan wata tafiaya da suka yi zuwa duniyar wata da jirgin SpaceX mai cike da tarihi. Wannan shine karon farko da kamfanin mai zaman kansa ba gwamnati ba ya taba zuwa duniyar wata.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG