VOA60 DUNIYA: An sake samun ruwan sama a London, da ya haifar da ambaliyar ruwa akan tituna da kuma tashohin jiragen karkashin kasa.

Your browser doesn’t support HTML5