VOA60 DUNIYA: An Sake Zaben Shugaban Vietnam Nguyen Phu Trong, Mai Shekaru 76 A Wani Wa’adi Na Uku

Your browser doesn’t support HTML5

A Vietnam shugaba Nguyen Phu Trong, mai shekaru 76 ya kare manufar jam’iyyarshi na yaki da cin hanci da rashawa, bayan da aka sake zaban shi a wani wa’adi na uku.