VOA60 DUNIYA: Beijing Ta Bude Sabon Ofishin Tsaron Kasa A Yau Laraba A Birnin Hong Kong

Your browser doesn’t support HTML5

A Hong Kong kuma Beijing ta bude sabon ofishin tsaron kasa a yau Laraba a birnin, mako guda bayan aiwatar da sabuwar dokar tsaron kasa da masu suka suka c eta kara lalata ‘yancin walwala da aka yiwa Hong Kong alkawari.