Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kasar India Ta Zarta Kasar Rasha Wajen Zama Kasa Ta 3 Da Tafi Yawan Masu Cutar Coronavirus

VOA60 DUNIYA: Kasar India Ta Zarta Kasar Rasha Wajen Zama Kasa Ta 3 Da Tafi Yawan Masu Cutar Coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kasar India ta zarta kasar Rasha wajen zama kasa ta 3 da fi yawan masu cutar coronavirus bayan da ta samu mutun dubu 24,000 sabbin kamuwa a yau litinin. Yanzu India na da masu corona kusan dubu 700,000.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG