VOA60 DUNIYA: Buryaniya da kungiyar tarayyar Turai na ci gaba tattaunawa dangane da ficewar Britaniya daga kungiyar, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau Firai Ministan Britaniya Boris Johnson da shugaban kungiyar tarayyar Turai sun sha alwashin kara karfi a tattaunawa dangane da ficewar Britaniya daga kungiyar tarayyar Turai, da wasu sauran labarai.