VOA60 Duniya: Dubban Jama’a Sun Yi Zanga-zangar Kin Amince Da Zaben Fidda Gwanin Shugaban Kasa Da Aka Yi Jiya Lahadi A Tbilisi Dake Georgia

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban jama’a sun yi zanga-zangar kin amince da zaben fidda gwanin shugaban kasa da aka yi jiya Lahadi a Tbilisi dake Georgia, suna imanin an tafka magudi a zaben.