VOA60 DUNIYA: Firayim Minista Kasar Canada Justin Trudeau Ya Yi Ikirarin Samun Nasara A Jiya Talata

Your browser doesn’t support HTML5

Firayim Minista Justin Trudeau ya yi ikirarin samun nasara a jiya Talata bayan da ya sake lashe zabe a karo na biyu a babban zaben kasar.