VOA60 DUNIYA: Gwamnatin kasar China ta kwace izinin aikin wasu 'yan jaridun Amurka na jaridun Amurka uku,

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Sin: Gwamnatin kasar ta kwace izinin aikin wasu 'yan jaridun Amurka na jaridun Amurka uku, lamarin da ya kara munana fadan da ke tsakanin manyan kasashen biyu na duniya da ya shafi barkewar cutar coranavirus da' yancin kafofin watsa labarai.