VOA60 DUNIYA: Joe Biden, ya amince da tikitin takarar shugabancin kasar karkashin jamiyyar Democrat

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka, Joe Biden, ya kwashe fiye da rabin karni a cikin siyasar kasar, ya amince da tikitin takarar shugabancin kasar karkashin jamiyyar Democrat a watan Nuwamba.