Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaban Nijar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai a Mali

VOA60 AFIRKA: Shugaban Nijar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai a Mali
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Nijar: Shugaban kasar wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ECOWAS, Muhammad Isuhu, ya sanar da daukar matakin tura wakilai kasar Mali, dan ganin an dawo da mulkin demokaradiyya, bayan juyin mulki.

XS
SM
MD
LG