VOA60 Duniya: Kafafen Yada Labaran China Sun Sanar Da Cewa Wani Jirgin Saman Zuwa Duniyar Wata Ya Sauka Lami Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Kafafen yada labaran China sun sanar da cewa wani jirgin saman zuwa duniyar wata ya sauka lami lafiya karon farko a wani wuri nesa da wata.