VOA60 DUNIYA: Kamfanin Moderna a Amurka mai hada magunguna ya ce maganin COVID-19 da ya ke kokarin samarwa na aiki, da wasu saurari labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattiun labaran duniya na yau kamfanin Moderna a Amurka mai hada magunguna ya ce maganin coronavirus da ya ke kokarin samarwa ya na aiki, da wasu saurari labarai.