VOA60 DUNIYA: Kasar Iran Ta Bukaci Assusun Ba Da Tallafi (IMF) Bashin Gaggawa Na Dalar Amurka Biliyan 5 Domin Yaki Da Cutar Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Iran Hassan Rouhani ya bukaci assusun ba da tallafi na Duniya IMF da ya amince da bukatarsu na bashin gaggawa na dalar Amurka Biliyan 5 domin yaki da cutar coronavirus. Ana sa ran kasar Amurka tayi kokarin hanawa.