Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka Wasu 'Yan Siyasa da Likitoci, Suna Tayar Da jijiyar Wuya, a Game Da Ko Za a Yi Amfani da Chloroquine

VOA60 DUNIYA: A Amurka Wasu 'Yan Siyasa da Likitoci, Suna Tayar Da jijiyar Wuya, a Game Da Ko Za a Yi Amfani da Chloroquine
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A nan Amurka wasu 'yan siyasa da likitoci, suna tayar da jijiyar wuya, a game da ko za a yi amfani da chloroquine, wajen warkar da cutar Coronavirus, inda akasarin masana kimiyya suka ce ba bu kwakkwarar hujja ta yin hakan.

XS
SM
MD
LG