VOA60 DUNIYA: Kusan mutum 70,000 suka fice daga gidajensu tun daga watan Disambar bara sanadiyyar karin tashe-tashen hankula a Syria

Your browser doesn’t support HTML5

Kusan mutum dubu 70 suka fice daga gidajensu tun daga watan Disambar bara sanadiyyar karin tashe-tashen hankula da ke faruwa a Syria, lamarin da MDD ta ayyana a matsayin mafi girma a duniya.