Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaba Mali Ibrahim Boubacar Keita, ya yi kira ga mayakan da ke ikrarin jihadi, wadanda suka jima suna kai hare-haren a kasa

VOA60 AFIRKA: Shugaba Mali Ibrahim Boubacar Keita, ya yi kira ga mayakan da ke ikrarin jihadi, wadanda suka jima suna kai hare-haren a kasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaba Mali Ibrahim Boubacar Keita, ya yi kira ga mayakan da ke ikrarin jihadi, wadanda suka jima suna kai hare-haren a kasar, da su zo a hau teburin domin a kawo karshen lamarin, yayin da dakarun Kasarda yawa suka mutu sanadiyyar hare-harensu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG