VOA60 Duniya: Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, Ya Ce Kasar Iran Ta Sabawa Dokar Majalisar Dinkin Duniya Ta 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya ce kokarin da Iran ta yi na harba tauraron dan Adam zuwa duniyar wata a jiya Talata, ya sabawa dokar MDD ta 2015.